Shirin ya kunshi:
📰 Labarai da rahotanni masu dumi-dumi daga Najeriya, Nijar da duniya baki ɗaya.
🌍 Nazari kan manyan al’amuran yau da kullum da ke shafar siyasa, tattalin arziki da zamantakewa.
🌾 Noma – labarai da bayanai kan cigaban noma da sabbin fasahohin manoma.
🩺 Lafiya Uwar Jiki – shawarwari da bayani kan kiwon lafiya da rayuwa.
Ku kasance tare da mu kowace safiya don samun labarai da bayanai masu inganci.
📻 Saurara DW Hausa – Shirin Safe ta HausaRadio.com